Addu’ar Bude Kwakwalwa: Neman Ilimin kyawawan ayyuka
A yau, muna kawo muku addu'ar bude kwakwalwa, wacce take cike da hikima da kuma ma'anoni masu zurfi. Wannan addu'a tana koyar da mu muhimmancin neman ilimin da kwadayin aikata kyawawan aiyukkaAddu'ar:
Ma'ana:اللَّهُمَّ إنِّى أَسْألُكَ عِلْمَاً نَافِعاً وَ رِزْقاً طَيِباً وَ عَمَلاً مُتَقَبَلاً"Ya Allah! Ina rokonKa da ka bani Ilimi mai amfani, kyakkyawar guzuri da ayyuka da za a karɓaWannan addu'a tana neman bude kwakwalwa, haskaka zuciya, karfafa tunani, saukaka fahimtar abubuwa, da kuma neman ayyukar ka ta zama karbabiyaHikimar Addu'a:Wannan addu'a tana da hikimomi da yawa, daga cikin su akwai:
Neman ilimin Sanin Allah: Ilimin Sanin Allahu SWT shine ne mafi girman ilmi, kuma wannan addu'a tana koyi da haka .Neman hikima: Hikima tana taimaka mana mujen mu'amalan mu ta yau da kullum ...


