Sirrin Cin Jarabawa: Hanyoyi da Shawarwari
Cin jarabawa na bukatar hadin gwiwar ilimi, tsari, da kuma kyakkyawar niyya. A cikin wannan rubutun, zamu duba wasu sirrin da zasu taimaka wajen samun nasara a jarabawa.1. Tsara Lokaci
ShiryawaKafa Tsarin Karatu: Yana da matukar Mahimmanci kayi amfani da kalandar ko agenda don tsara lokacin karatun ka. Ka tabbatar ka raba lokaci tsakanin darussa daban-daban.
Sanya Jadawalin Jarabawa: Ka san lokacin jarrabawa da wuri, sannan ka tsara lokacin karatun ka bisa wannan Sanin.
2. Hanyoyin Koyo
Karatu da Hujja: Yi Amfani da Koyarwa ta Hanya Mai Sauki: Yi amfani da hotuna, zane-zane, da takardun bayani don taimakawa wajen fahimta.
Tsarin KaratuRaba Koyarwa: Kada ka yi karatu duka a lokaci guda. Raba darussa zuwa kashi-kashi, ka yi karatu a hankali.
Yi Amfani da Lokacin Hutu: Ka...








