Siyasa
Tsohon Shugaban PDP Ya Bukaci Makinde Ya Shirya Don Zaben 2027
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, Kunmi Mustapha, ya yi kira ga gwamnan jihar, Seyi Makinde, da ya fara shirin neman kujerar shugaban kasa a shekarar 2027. A cikin ...
Duniya
WASANNI
Labarai
Gidauniyar Turkiyya Za Ta Raba Shanun Layya 6,000 Ga Musulmi a Najeriya
A yayin shirin Babbar Sallah, gidauniyar Turkiyya mai suna Turkiye Diyanet Foundation (TDV) ta sanar da cewa za ta raba ...
Gwamnonin Najeriya Sun Nuna Alhini Kan Ambaliya a Neja
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta bayyana damuwarta game da ambaliyar ruwa da ta faru a karamar hukumar Mokwa, jihar ...
An Kama Wanda Aka Zargi da Jagoranci Kisan DPO a Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an kama mutum 41 da ake zargi da hannu a kisan DPO na Rano, CSP Baba Ali...